Online Bible

- Advertisements -




Mahukunta 8:33 - Sabon Rai Don Kowa 2020

33 Ba a daɗe da rasuwar Gideyon ba, sai Isra’ila ta sāke shiga karuwanci suna bauta wa Ba’al. Suka kafa Ba’al-Berit yă zama musu allahnsu ba kuma

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

33 Bayan rasuwar Gidiyon, sai Isra'ilawa suka sāke yin rashin aminci ga Allah, suka yi wa Ba'al sujada. Suka yi Ba'al-berit ya zama allahnsu.

See the chapter Copy




Mahukunta 8:33

Follow us:

Advertisements


Advertisements