Online Bible

- Advertisements -




Mahukunta 7:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 ka yi shela ga mutane yanzu cewa, ‘Duk wanda ya yi rawan jiki don tsoro, sai yă juya yă bar Dutsen Gileyad.’ ” Saboda haka mutum dubu ashirin da biyu suka koma, sai mutum dubu goma suka rage.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

3 Yanzu sai ka ce wa mutanen, ‘Duk mai jin tsoro da mai rawar jiki, ya koma gida!’ ” Da Gidiyon ya gwada su, mutum dubu ashirin da biyu (22,000) suka koma, dubu goma (10,000) suka tsaya.

See the chapter Copy




Mahukunta 7:3

Follow us:

Advertisements


Advertisements