Mahukunta 7:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Aka kira dukan Isra’ilawa daga Naftali, Asher da dukan Manasse, suka kuwa fatattaki Midiyawa. See the chapterLittafi Mai Tsarki23 Jama'ar kabilar Naftali, da Ashiru, da Manassa, suka ji kira, suka fito, suka runtumi Madayanawa. See the chapter |