Online Bible

- Advertisements -




Mahukunta 4:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Zan jawo Sisera, shugaban mayaƙan Yabin, da keken yaƙinsa da mayaƙansa zuwa Kogin Kishon in ba da su a hannunku.’ ”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

7 Ni kuwa zan jawo Sisera, shugaban sojojin Yabin, da karusansa, da ƙungiyoyin sojojinsa ya yi karo da kai a Kogin Kishon, zan kuwa bashe shi a hannunka.’ ”

See the chapter Copy




Mahukunta 4:7

Follow us:

Advertisements


Advertisements