Mahukunta 2:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai Isra’ilawa suka yi mugaye abubuwa a gaban Ubangiji suka kuma bauta Ba’al. See the chapterLittafi Mai Tsarki11 Jama'ar Isra'ila kuwa suka yi wa Ubangiji zunubi, wato suka bauta wa gunkin nan mai suna Ba'al. See the chapter |