Online Bible

- Advertisements -




Mahukunta 14:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Da ya komo, sai ya gaya wa mahaifinsa da mahaifiyarsa ya ce, “Na ga wata mace a Timna; ku auro mini ita ta zama matata.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 Sa'ad da ya hauro zuwa gida sai ya faɗa wa iyayensa, ya ce, “Na ga ɗaya daga cikin 'yan matan Filistiyawa a Timna, ina so ku auro mini ita.”

See the chapter Copy




Mahukunta 14:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements