Mahukunta 13:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 To, sai ki lura kada ki sha ruwan inabi ko wani abu mai sa maye, kada kuma ki ci wani abu marar tsarki, See the chapterLittafi Mai Tsarki4 Yanzu sai ki lura, kada ki sha ruwan inabi, ko abin sha mai gāfi, kada kuma ki ci haramtaccen abu, See the chapter |