Luka 9:51 - Sabon Rai Don Kowa 202051 Da lokaci ya yi kusa da za a ɗauki Yesu zuwa sama, sai ya ɗaura niyyar tafiya Urushalima. See the chapterLittafi Mai Tsarki51 Da lokacin karɓarsa a Sama ya gabato, ya himmantu sosai ga zuwa Urushalima. See the chapter |