Luka 9:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Suka yi zance a kan tashinsa, wanda shi ya kusan ya kawo ga cikarsa a Urushalima. See the chapterLittafi Mai Tsarki31 Sun bayyana da ɗaukaka, suna zancen ƙaura tasa ne, wadda yake gabannin yi a Urushalima. See the chapter |