Luka 9:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Ina amfani, in mutum ya ribato duniya duka, amma ya rasa ransa, ko kuma ya yi hasarar ransa. See the chapterLittafi Mai Tsarki25 Me mutum ya amfana in ya sami duniya duka a kan hasarar ransa, ko a bakin ransa? See the chapter |