Luka 8:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Da masu kiwon aladun suka ga abin da ya faru, sai suka ruga da gudu zuwa garin da kewaye suka kai labari. See the chapterLittafi Mai Tsarki34 Da 'yan kiwon aladen nan suka ga abin da ya faru, suka gudu, suka ba da labari a birni da ƙauye. See the chapter |