Luka 4:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Iblis ya ce masa, “In kai Ɗan Allah ne, ka faɗa wa wannan dutse yă zama burodi.” See the chapterLittafi Mai Tsarki3 Iblis ya ce masa, “In dai kai Ɗan Allah ne, ka umarci dutsen nan ya zama gurasa,” See the chapter |