Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 7:86 - Sabon Rai Don Kowa 2020

86 Kwanonin zinariya goma sha biyu da aka cika da turaren hayaƙi kuwa, nauyinsu shekel goma ne kowanne, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. Duka-duka dai, nauyin kwanonin zinariya, shekel ɗari ɗaya ne da ashirin.

See the chapter Copy




Ƙidaya 7:86

Follow us:

Advertisements


Advertisements