Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 6:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Ko da ma gawar ta mahaifinsa ce, ko ta mahaifiyarsa, ko ta ɗan mahaifiyarsa, ko kuma ta ’yar’uwarsa ce, ba zai ƙazantar da kansa saboda su ba, domin alamar keɓewarsa ga Allah tana kansa.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

7 Ko ta mahaifinsa ce, ko ta mahaifiyarsa, ko ta ɗan'uwansa, ko ta 'yar'uwarsa, ba zai ƙazantar da kansa ba, tun da yake ya keɓe kansa ga Allahnsa.

See the chapter Copy




Ƙidaya 6:7

Follow us:

Advertisements


Advertisements