Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 6:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Muddin yana Banazare, ba zai ci wani abin da ya fito daga ’ya’yan inabi ba, ko ƙwayar inabi, ko ɓawonsa ma.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

4 A dukan kwanakin nan da ya keɓe kansa, kada ya ci kowane irin abu da aka yi da kurangar inabi, ko da ƙwayar inabi ko da ɓawonsa.

See the chapter Copy




Ƙidaya 6:4

Follow us:

Advertisements


Advertisements