Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 5:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Isra’ilawa suka yi haka; suka kore su daga sansanin. Suka aikata yadda dai Ubangiji ya umarci Musa.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

4 Sai Isra'ilawa suka fitar da su daga cikin zango kamar yadda Ubangiji ya faɗa wa Musa. Haka mutanen Isra'ila suka yi.

See the chapter Copy




Ƙidaya 5:4

Follow us:

Advertisements


Advertisements