Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 5:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Bayan da firist ya sa matan ta tsaya a gaban Ubangiji, sai yă kunce gashin kanta, yă kuma sa hadaya ta gari don tunawa a hannuwanta, hadayar gari ce ta kishi, yayinda shi kansa zai riƙe ruwa mai ɗaci, mai jawo la’ana.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

18 Sa'an nan firist zai kwance gashin kanta, ya sa hadaya ta gari don tunawa a hannuwanta, hadayar gari ce ta kishi. Ya riƙe ruwan nan mai ɗaci da yake kawo la'ana a hannunsa.

See the chapter Copy




Ƙidaya 5:18

Follow us:

Advertisements


Advertisements