Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 4:30 - Sabon Rai Don Kowa 2020

30 Ka ƙidaya maza daga masu shekara talatin zuwa hamsin waɗanda sukan zo hidimar aiki a Tentin Sujada.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

30 ya rubuta su tun daga mai shekara talatin, har zuwa mai shekara hamsin, duk wanda ya isa yin aikin da zai yi a alfarwa ta sujada.

See the chapter Copy




Ƙidaya 4:30

Follow us:

Advertisements


Advertisements