Ƙidaya 36:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Ba gādon da za a ba wa wata kabila daga wata kabila, gama kowace kabilar Isra’ilawa za tă riƙe mallaka da ta gāda.” See the chapterLittafi Mai Tsarki9 Ta yin haka ba za a sāke gādo daga wata kabila zuwa wata ba, gama kowace kabilar Isra'ila za ta riƙe gādonta.’ ” See the chapter |