Ƙidaya 35:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 “Wuraren kiwo a kewayen garuruwan da za a ba wa Lawiyawa, girmansu zai zama mai fāɗin kamu dubu ɗaya daga katangar garin. See the chapterLittafi Mai Tsarki4 Girman hurumin da za su ba Lawiyawa kewaye da biranen zai zama mai fāɗin kamu dubu kewaye da garun birnin. See the chapter |