Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 33:52 - Sabon Rai Don Kowa 2020

52 ku kori dukan mazaunan ƙasar a gabanku. Ku rurrushe sassaƙaƙƙun duwatsu, da siffofinsu na zubi, ku kuma rurrushe dukan masujadansu na kan tudu.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

52 sai ku kori dukan mazaunan ƙasar daga gabanku ku rurrushe sassaƙaƙƙun duwatsunsu, da siffofinsu na zubi, da masujadansu.

See the chapter Copy




Ƙidaya 33:52

Follow us:

Advertisements


Advertisements