Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 31:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Saboda haka aka samo mayaƙa dubu goma sha biyu shiryayyu don yaƙi, maza dubu ɗaya daga kowace kabilar Isra’ila.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

5 Aka samo mutum dubu goma sha biyu (12,000) shiryayyu don yaƙi, daga cikin dubban Isra'ilawa, mutum dubu ɗaya daga kowace kabila.

See the chapter Copy




Ƙidaya 31:5

Follow us:

Advertisements


Advertisements