Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 30:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Sa’ad da mutum ya yi wa Ubangiji alkawari, ko kuwa ya rantse zai yi wani abu, kada yă ƙi cika maganarsa, amma yă cika kome da ya faɗa.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 Idan mutum ya yi wa'adi ga Ubangiji, ko kuwa ya rantse zai yi wani abu, ko kuwa ba zai yi wani abu ba, to, kada ya warware maganarsa, amma sai ya aikata abin da bakinsa ya hurta.

See the chapter Copy




Ƙidaya 30:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements