Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 30:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Waɗannan su ne ƙa’idodin da Ubangiji ya ba wa Musa game da dangantakar miji da matarsa, da kuma tsakanin mahaifi da ’yarsa wadda har yanzu tana a gidansa.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

16 Waɗannan su ne dokokin da Ubangiji ya ba Musa a kan wa'adodin matar aure da na wadda ba ta yi aure ba, wato matar da take zaune a gidan mahaifinta.

See the chapter Copy




Ƙidaya 30:16

Follow us:

Advertisements


Advertisements