Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 3:43 - Sabon Rai Don Kowa 2020

43 Jimillar ’ya’yan fari maza daga wata ɗaya da kuma fiye, da aka rubuta bisa ga sunayensu, 22,273 ne.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

43 Jimillar 'ya'yan fari maza da aka ƙidaya bisa ga sunayensu tun daga mai wata ɗaya zuwa gaba, mutum dubu ashirin da biyu, da ɗari biyu da saba'in da uku ne (22,273).

See the chapter Copy




Ƙidaya 3:43

Follow us:

Advertisements


Advertisements