Ƙidaya 3:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Waɗannan su ne zuriyar Haruna da Musa a lokacin da Ubangiji ya yi magana da Musa a kan Dutsen Sinai. See the chapterLittafi Mai Tsarki1 Waɗannan su ne zuriyar Haruna da Musa lokacin da Ubangiji ya yi magana da Musa a bisa Dutsen Sinai. See the chapter |