Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 29:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 “ ‘A rana ta bakwai a miƙa bijimai bakwai, raguna biyu da ’yan raguna goma sha huɗu, bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

32 A rana ta bakwai ta idin za a miƙa bijimai bakwai, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani.

See the chapter Copy




Ƙidaya 29:32

Follow us:

Advertisements


Advertisements