Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 29:22 - Sabon Rai Don Kowa 2020

22 A haɗa da bunsuru guda a matsayin hadaya don zunubi, ban da hadaya ta ƙonawa ta kullum, tare da hadayarta ta gari da hadaya ta sha.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

22 Za a miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, duk da hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri da hadayarta ta sha.

See the chapter Copy




Ƙidaya 29:22

Follow us:

Advertisements


Advertisements