Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 26:63 - Sabon Rai Don Kowa 2020

63 Waɗannan su ne waɗanda Musa da Eleyazar firist, suka ƙidaya sa’ad da suka ƙidaya Isra’ilawa a filaye Mowab kusa da Urdun a hayen Yeriko.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

63 Waɗannan su ne Isra'ilawa waɗanda Musa da Ele'azara, firist, suka ƙidaya a filayen Mowab wajen Kogin Urdun daura da Yariko.

See the chapter Copy




Ƙidaya 26:63

Follow us:

Advertisements


Advertisements