Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 26:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 “Ku ƙidaya dukan jama’ar Isra’ila daga mai shekaru ashirin zuwa gaba da za su iya aikin sojan Isra’ila.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 “Ku ƙidaya dukan taron jama'ar Isra'ila tun daga mai shekara ashirin zuwa gaba bisa ga gidajen ubanninsu. Ku ƙidaya duk wanda ya isa zuwa yaƙi a cikin Isra'ilawa.”

See the chapter Copy




Ƙidaya 26:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements