Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 24:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 maganar mutumin da ya saurari maganar Allah, maganar wanda yake ganin wahayi daga Maɗaukaki, mutumin da ya fāɗi rubda ciki, wanda kuma idanunsa suna a buɗe.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

4 Faɗar wanda yake jin faɗar Allah, Shi wanda yake ganin wahayin Maɗaukaki, Yana durƙushe, amma idanunsa a buɗe suke.

See the chapter Copy




Ƙidaya 24:4

Follow us:

Advertisements


Advertisements