Ƙidaya 23:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Balak ya yi yadda Bala’am ya faɗa, sai su biyu suka miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade. See the chapterLittafi Mai Tsarki2 Balak ya yi yadda Bal'amu ya faɗa masa. Balak da Bal'amu suka miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade. See the chapter |