Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 23:10 - Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Wa zai iya ƙidaya ƙurar Yaƙub ko yă ƙidaya kashi ɗaya bisa huɗu na Isra’ila? Bari in mutu, mutuwar adali ƙarshena kuma yă zama kamar nasu!”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

10 Wa zai iya ƙidaya yawan Isra'ilawa da suke kamar ƙura? Yawansu ya fi gaban lasaftawa. Bari ƙarshena ya zama kamar ɗaya daga cikin mutane Allah, Bari in mutu cikin salama kamar adalai.”

See the chapter Copy




Ƙidaya 23:10

Follow us:

Advertisements


Advertisements