Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 22:36 - Sabon Rai Don Kowa 2020

36 Da Balak ya ji cewa Bala’am yana zuwa, sai ya fito, ya tarye shi a garin Mowabawa da suke a iyakar Arnon, a ƙarshen yankinsa.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

36 Sa'ad da Balak ya ji Bal'amu ya zo, sai ya fito ya tarye shi a Ar, wato wani birni a bakin Kogin Arnon, a kan iyakar Mowab.

See the chapter Copy




Ƙidaya 22:36

Follow us:

Advertisements


Advertisements