Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 22:30 - Sabon Rai Don Kowa 2020

30 Jakar ta ce wa Bala’am, “Ni ba jakarka ba ce wadda kake hawa kullum, har yă zuwa yau? Na taɓa yin maka haka?” Bala’am ya ce, “A’a.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

30 Sai jakar ta ce wa Bal'amu, “Ba ni ce jakarka ba wadda kake ta hawa dukan lokacin nan har zuwa yau? Na taɓa yi maka haka?” Ya ce, “A'a.”

See the chapter Copy




Ƙidaya 22:30

Follow us:

Advertisements


Advertisements