Ƙidaya 22:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sai Mowab ya firgita ƙwarai saboda yawan mutanen. Tsoron Isra’ilawa ya kama su. See the chapterLittafi Mai Tsarki3 Sai Mowabawa suka firgita ƙwarai saboda yawan mutanen. Tsoron Isra'ilawa ya kama su. See the chapter |