Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 20:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Waɗannan su ne ruwan Meriba, inda Isra’ilawa suka yi wa Ubangiji gunaguni, inda kuma ya nuna kansa mai tsarki a cikinsu.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

13 Wannan ya faru ne a Meriba inda mutanen Isra'ila suka yi wa Ubangiji gunaguni, inda shi kuma ya nuna musu shi mai tsarki ne.

See the chapter Copy




Ƙidaya 20:13

Follow us:

Advertisements


Advertisements