Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 16:27 - Sabon Rai Don Kowa 2020

27 Sai suka tashi daga inda tentin Kora, da Datan, da Abiram suke. Datan da Abiram kuwa suka fita suna tsaye tare da matansu da ’ya’yansu da ’yan ƙananansu a ƙofar tentinsu.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

27 Sai jama'a suka tashi daga inda Kora, da Datan, da Abiram suke zama. Datan da Abiram kuwa suka fito suka tsaya a ƙofar alfarwansu tare da matansu da 'ya'yansu, da 'yan ƙananansu.

See the chapter Copy




Ƙidaya 16:27

Follow us:

Advertisements


Advertisements