Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 16:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Musa ya ce wa Kora, “Da kai da kuma dukan ƙungiyarka za ku bayyana a gaban Ubangiji gobe, kai da su. Haruna ma zai kasance a can.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

16 Musa ya ce wa Kora, “Kai da ƙungiyarka duka ku hallara a gaban Ubangiji gobe, da kai, da su, da Haruna.

See the chapter Copy




Ƙidaya 16:16

Follow us:

Advertisements


Advertisements