Ƙidaya 15:40 - Sabon Rai Don Kowa 202040 Sa’an nan za ku riƙa tuna, ku kuma aikata dukan umarnaina ku zama tsarkaka ga Allahnku. See the chapterLittafi Mai Tsarki40 Da haka za su riƙa tunawa, su aikata dukan umarnaina su zama tsarkakakku gare ni. See the chapter |