Ƙidaya 14:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 Amma Musa ya ce, “Don me kuke rashin biyayya da umarnin Ubangiji? Wannan ba zai yiwu ba! See the chapterLittafi Mai Tsarki41 Amma Musa ya ce, “Me ya sa kuke karya umarnin Ubangiji? Yin haka ba zai kawo nasara ba. See the chapter |