Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 13:29 - Sabon Rai Don Kowa 2020

29 Amalekawa suna zama a Negeb; Hittiyawa, Yebusiyawa da kuma Amoriyawa, suna zama ne a ƙasar tudu. Kan’aniyawa kuma suna zama kusa da teku da kuma a bakin Urdun.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

29 Amalekawa suna zaune a Negeb, Hittiyawa kuwa, da Yebusiyawa, da Amoriyawa suna zaune a ƙasar tuddai, Kan'aniyawa suna zaune kusa da teku, da kuma kusa da Kogin Urdun.”

See the chapter Copy




Ƙidaya 13:29

Follow us:

Advertisements


Advertisements