Ƙidaya 12:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Miriyam da Haruna suka fara zargin Musa saboda matarsa ’yar ƙasar Kush da ya aura. See the chapterLittafi Mai Tsarki1 Sai Maryamu da Haruna suka zargi Musa saboda mace, Bahabashiya, wadda ya aura. See the chapter |