Online Bible

- Advertisements -




Ƙidaya 11:22 - Sabon Rai Don Kowa 2020

22 Za su ma sami isashe in har aka yanka musu garkuna tumaki da na shanu? Za su sami isashe in aka kama musu dukan kifin teku?”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

22 Za a yanyanka musu garkunan tumaki, da na awaki, da na shanu, don su ishe su? Ko kuwa za a tattara musu dukan kifayen teku don su ishe su?”

See the chapter Copy




Ƙidaya 11:22

Follow us:

Advertisements


Advertisements