Online Bible

- Advertisements -




Ayuba 2:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Sai Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, “Daga ina ka fito?” Shaiɗan ya amsa wa Ubangiji ya ce, “Daga yawo a duniya ina kai da kawowa a cikinta.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 Ubangiji ya tambaye shi, ya ce, “Ina ka fito?” Sai Shaiɗan ya amsa, ya ce, “Ina ta kaiwa da kawowa ne, ko'ina a duniya.”

See the chapter Copy




Ayuba 2:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements