Online Bible

- Advertisements -




Amos 8:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Ya yi tambaya ya ce, “Me ka gani Amos?” Sai na amsa na ce, “Kwandon nunannun ’ya’yan itace.” Sai Ubangiji ya ce mini, “Lokaci ya yi wa mutanena Isra’ila da ba zan ƙara barinsu ba.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 Sai Ubangiji ya ce, “Amos, me ka gani?” Na ce, “Kwandon ɓaure na ci.” Ubangiji kuma ya ce mini, “Ƙarshen jama'ata Isra'ila ya zo. Ba zan sāke nufina a kan yi musu hukunci ba.

See the chapter Copy




Amos 8:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements