Online Bible

- Advertisements -




Amos 7:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 “Za a hallakar da wuraren sujada na Ishaku kuma tsarkakan wurare na Isra’ila za su zama kango; da takobina zan tayar wa gidan Yerobowam.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

9 Zan hallakar da wuraren sujada na zuriyar Ishaku. Za a hallakar da tsarkakan wurare na Isra'ila. Zan fāɗa wa zuriyar sarki Yerobowam da yaƙi.”

See the chapter Copy




Amos 7:9

Follow us:

Advertisements


Advertisements