4 Ga abin da Ubangiji ya ce wa gidan Isra’ila. “Ku neme ni ku rayu;
4 Ubangiji ya ce wa jama'ar Isra'ila, “Ku zo gare ni, za ku tsira.