Online Bible

- Advertisements -




Amos 5:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce, “Birnin da ta fitar da masu ƙarfi dubbai don Isra’ila guda ɗari kaɗai za su dawo; garin da ya fitar da masu ƙarfi ɗari kuwa goma kaɗai za su dawo.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

3 Ubangiji ya ce, “Wani birnin Isra'ila ya aika da soja dubu, Ɗari ne kaɗai suka komo, Wani birni kuma ya aika da soja ɗari ne, Amma goma kaɗai suka komo.”

See the chapter Copy




Amos 5:3

Follow us:

Advertisements


Advertisements