Online Bible

- Advertisements -




2 Timoti 4:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Alekzanda maƙerin ƙarafan nan ya yi mini mugunta ƙwarai. Ubangiji zai sāka masa saboda abin da ya yi.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

14 Iskandari maƙerin farfarun nan ya yi mini mugunta ƙwarai, Ubangiji zai yi masa sakayyar aikinsa.

See the chapter Copy




2 Timoti 4:14

Follow us:

Advertisements


Advertisements